Thursday, 28 November 2019

Kalli kayatacciyar cibiyar kula da ciwon daji da Gwamnatin Kano zata gina

Wadannan kayatattun hotunan yanda cibiyar kula da ciwon daji da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ke ginawa zata kasance kenan bayan kammalawa.
Ana gina Cibiyarne a asibitin Muhammadu Buhari dake Giginyu kuma za'a gina tane daidai da ta kasar Austaralia. Nan da shekara me zuwa ake sa ran kammala ginin.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment