Monday, 4 November 2019

Kalli kayatattun hotunan Ziyarar Sanata Rochas Okorocha zuwa Kano

Wadannan hotunan tsohon gwamnan Imo, Sanata Rochas Okorochane a yayin da ya kai ziyara jihar Kano inda ya gana da me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II da gwamnan Kanon, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Akwai kuma tsohon gwamnan Jigawa,Sule Lamido da shehunan Malam Addinin Musulunci, Sheikh Bala Lau da Kabir Gombe.

Hotunan dai darasi ne ga masu gabar Siyasa ko kuma fada saboda Banbancin ra'ayi kan siyasa ko banbancin Jam'iyya.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment