Sunday, 17 November 2019

Kalli kayatattun hotunan Pogba,Budurwarshi da dansu

Tauraron dan kwallon kasar Faransa me bugawa kungiyar Manchester United wasa, Paul Pogba kenan a budurwarshi, Maria Zulay Salaues tare da dansu a wadannan kayatattun hotunan.Pogba ne ya saka hotunan jiya,Asabar a shafinshi na sada zumunta inda yake taya busurwar tashi murnar zagayowar ranar Haihuwarta.

Tuni dai budurwar tashi ta canja sunanta zuwa Zulay Pogba wanda ana ganin hakan wata alamace dake nuna cewa watakila sun yi aure a asirce.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment