Sunday, 3 November 2019

Kalli Nuhu Abdullahi rike da wayarshi ta iphone 11 da ake sayarwa kan dubu dari 6

Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi kenan a wannan hoton nashi inda yake rike da wayarshi ta iphone 11 da ake sayarwa dubu Dari 600.Ya saka hotonne a shafinshi na Instagram.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment