Sunday, 17 November 2019

Kalli wasu Mata da suka canja halittunsu zuwa Maza

Wadannan hotunan wasu matane da suka canja halittarsu zuwa ta maza. Sun saka hotunan yanda suke a da da yanzu da suka koma maza.Wannan lamari ya farune a shafin Twitter inda irin wadannan mata da suka canja halittunsu suka rika gasar saka hotunan su kuma lamarin ya dauki hankula sosai.

Kalli karin hotuna a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment