Friday, 29 November 2019

Kalli wata kyankyararriyar Mota da dan jihar Flato ya kera

Wadannan hotunan wata motace da wani dan jihar Flato ya kera da ta dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda har gwamnan jihar, Lalong ya ganta ya kuma shiga ciki.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment