Sunday, 3 November 2019

Kalli yanda dan kwallon Najeriya,Abdullahi Shehu ya dauki nauyin karatun wasu yara

Dan Kwallon Nijeriya, Abdullahi Shehu Ya Cika Alkawarin Da Ya Dauka

Shahararen dan kwallon kafar nan dan asalin jihar Sakkwato wato Abdullahi Shehu mai wasa a kungiyar Busaspor dakw kasar Turkiya ya cika alkawarin da ya dauka na daukar nauyin karatun yaran nan masu sana'ar gasa masara.


Yaran za su fara zuwa makaranta ranar Litinin a makarantar firamare ta University Model Primary School.

Haka kuma ya saya musu kekuna tare da ba su duk tallafin da suke bukata domin tsayawa su yi karatu.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment