Tuesday, 5 November 2019

Kalli yanda gwamnan jihar Kano ke cin abinci tare da daliban firamaren jihar

Gwamnam jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan yayin da yake cin abinci tare da daliban makarantar Firamare na jihar a yayin da ya kaddamar da ciyar da daliban Firamare na jihar.
Gwamnan tare da wasu daga cikin mukarrabanshi sun zauna inda suka ci abinci tare da daliban.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment