Sunday, 3 November 2019

Kalli yanda ta bi Mahaifinta har gona ta nuna mai shedar kammala bautar kasa

UBA BAI FI UBA BA

Tana karbar takardar kammala karatunta ta biyo mahaifin ta da shi har gona domin gode masa kan yadda ya dauki dawainiyar karatunta.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment