Wadannan hotunan wani gawurtaccen macijine da ya kashe tare da cinye dan uwanshi maciji a kasar Filifin. Lamarin ya farune a wani kauye dake kasar inda kauyawan suka lura dashi suka kuma kasheshi.
Dailymail.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
No comments:
Post a Comment