Monday, 11 November 2019

Kara'i: Kalli yanda wasu tsaffin ma'aurata ke murnar cika shekaru 52 da yin Aure

Wadannan wasu tsaffin ma'aurata ne da suka dauki hotunan murnar cika shekaru 52 da yin aure, hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment