Friday, 29 November 2019

Kayatattun hotuna:Shugaba Buhari ya isa Daura Hutu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya sauka a mahaifarshi, Daura jihar Katsina inda zai yi hutu bayan dawowa daga taro a kasar Equatorial Guinea.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment