Saturday, 9 November 2019

Kowa Tuba dan Wuya ba lada: Boko Haram 16 sun mika wuya bayan da makamansu suka kare

Hukumar sojin Najeriya ta bayyana yanda wasu mayakan kungiyar Boko Haram suka mika wuya bayan da makamansu suka kare yayin artabu da Sojoji.'Yan Boko Haram din su 16 da iyalansu sun mika wuya inda suka bayyana cewa 14 daga cikinsu 'yan bangaren sabuwar Boko Haram ne yayin da 2 daga ciki kuma 'yan bangaren  shekaune.

Sun bayyana cewa sun tuba daga abinda suke inda suka yi kira ga sauran 'yan Boko Haram suma su mika wuya kamin lokaci ya kure musu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment