Saturday, 2 November 2019

Levante ta lallasa Barcelona da ci 3-1

Levante ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ci 3-1 a wasan da suka buga yau na gasa cin kofin La Liga, Measi ne ya ciwa Barca kwallo da bugun daga kai sai me tsaron gida amma Levante ta farke ta kuma kara kwallaye 2.Wannan ce rashin nasara ta 3 da Barca ta yi a kakar wasan bana.

Ita kuwa Real Madrid ta buga 0-0 ne da kungiyar Real Betis a wasan da suka buga yau. Hazard ya ci wata kyakkyawar kwallo amma an kashe ta saboda satar gida.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment