INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah ya dauki rayuwar mahaifiyar Dan majalisar tarayya Honarabu Kabiru Amadu Maipalace, mai wakiltar Gusau da Tsafe.
Ta rasu ne a yau Laraba, za a yi jana'izar ta da safe da misalin karfe 11:00am a masallacin Tudun Wada dake cikin garin Gusau.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
No comments:
Post a Comment