Monday, 11 November 2019

Malaman Izala Da Na Darika Sun Halarci Taron Maulidin Manzo SAW Da Yi Wa Kasa Addu'a Da Aisha Buhari Ta Gudanar A Villa

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta gudanar da taron Maulidin Manzon Allah S.A.W tare da yi wa ƙasa addu'a.

An gudanar da taron ne a safiyar yau Litinin 11 ga watan Nuwamba, 2019, a dakin taro na banquet Hall dake fadar gwamnatin tarayya Abuja.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment