Wednesday, 27 November 2019

Maryam Booth ta taya mahaifiyarta murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Booth ta taya mahaifiyarta, Wadda itama tsohuwar jarumace, Zainab Booth mirnar zagayowar ranar Haihuwarta.
Maryam ta saka kayatattun hotunan mahaifiyartata a shafinta na sada zumunta inda tace ta yi sa'a da samun iwa ta gari.

Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment