Saturday, 2 November 2019

Maryam Yahaya ta bude shagon sayar da Kayan sawa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta bude shagon sayar da kaya da takalma da jakunkuna a Birnin Kano. Wadannan hotunan Abokan aikintane, Ali Nuhu, Sarki, Ado Gwanja, Shamsu da Iya dadai sauransu da suka je taya ta murna.
Muna tayata murna da fatan Allah ya kawo kasuwa.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment