Tuesday, 5 November 2019

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Shi Bayan Sun Karɓi Kuɗin Fansa

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Kashe Shi Bayan Sun Karɓi Kuɗin Fansa

Sunusi Iro Dabai masu garkuwa da mutane sun sace shi shekaran jiya a daidai kan hanyar Maraban Jos Kaduna, an tsinci gawar shi jiya a daji bayan an karɓi kuɗin fansa.


Tuni dai aka yi jana'izar shi kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Allah ya jikansa ya gafarta masa.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment