Saturday, 2 November 2019

Matar Marigayi Ahmad S. Nuhu, Hafsat Shehu ta yi Aure

Matar marigayi, Tauraron fina-finan Hausa, Ahmad S. Nuhu, watau Hafsat Shehu ta yi aure. Abokan aikin Hafsat irin su Ali Nuhu, Adam A. Zango, Rukayya Dawayya da sauransu sun saka hotunan bikin a shafukansu na sada zumunta inda suke mata fatan Alheri.Muna tayata murna da fatan Allah Allah ya bada zaman Lafiya da Zuri'a dayyiba.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment