Thursday, 14 November 2019

Matashi zai auri mata 3 a rana 1

Wannan wani bawan Allah ne dan kasar Ghana me suna, Osman Hafiz da zai auti mata 3, Karima, Sikena da Huzaima a rana daya, labarin auten nashi ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.Za'a daura auren na Osman a ranar 23 ga watannan na Nuwamba da muke ciki idan Allah ya kaimu, muna tayashi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment