Thursday, 7 November 2019

Maulidi: Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Litinin, 11 ga watan Nuwamba a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan Nijeriya domin gudanar da murnar tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW).

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment