Tuesday, 12 November 2019

Mbappe yayi budurwa 'yar Spaniya, 'Yan Real Madrid sun fara Murna

Tauraron dan kwallon Kasar Faransa me bugawa kungiyar PSG wasa, Kylian Mbappe ya fara nuna alamar son wata tauraruwar fim din kasar Sifaniya, Ester Exposito data fito a wani shahararren fim me suna Elite.Mbappe da Neymar da wasu sauran taurarin 'yan kwallon PSG suna son Fim din na Eliye sosai.

Kuma Mbappe lokuta da dama yayi ta likin hotunan Exposito me shekaru 19 a shafinta na Instagram.

Wannan dalili yasa magoya bayan Real Madrid,Musamman daga birnin Madrid din suka fara murna inda suke ganin hakan na alamta cewa Exposito zata iya jawo Mbappe ya koma Real Madrid.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment