Monday, 11 November 2019

Mummunan Hadari Tsakanin Motar Jami'an Tsaro Da keke-napep Ya Yi Sanadiyar Rayuwar Wata Budurwa A Garin Damaturu

Ko shakka babu al'amarin ya yi muni matuka, don daga afkuwar al'amarin har zuwa yanzu jimami ake ta afkawa agidansu yarinyar, unguwar su da duk inda aka waye ta , don yarinya ce mai biyayya da hazaka wurin karutun addini.Hadarin de ya faru ne a jiya Asabar  a mahadar unguwar Gwange a garin Damaturu.

Allahu ya jikanta da rahma.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment