Friday, 29 November 2019

NA ALLAH BA SA KAREWA: Ya Tsinci Naira Milyan Daya Ya Maidawa Mai Shi

Wannan Wani Bawan Allah Ne Mai Suna Yusuf Suleiman Ma'aikacin {NURTW} Ne A Gwargwaje Zaria, Ya Tsinci Zunzurutun Kudi Har Naira Miliyan Daya, Yayi Cigiyar Mai Su, Cikin Hukuncin Allah Mai Kudin Manajan Kamfanin Chasar Shinkafa Dake Daura Da  U.P.E Zaria Ya Amshi Kudinshi.Allah Ya Kara Mana Imani Amin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment