Monday, 4 November 2019

"Naira Dubu 140 Na Sayi Yara Biyu Da Aka Sato Daga Arewa"

Mijin matar da aka kama tare da yaran Hausawa a jihar Lagos kwanakin baya, wato Chukwunoso Happiness ya bayyana cewa ya sayi yaran ne a Jos babban birnin jihar Filato akan farashin naira dubu saba'in kowanne daya.


"Mama Oyoo mai kula da gidan marayu dake birnin Jos ita ce ta siyar min da su, don haka ba sata na yi ba, ina da rasit na shaidar siyan su  da na yi. Kuma ba yanzu aka fara sayen yaran Hausawa ba, abu ne da yake a bayyane", inji shi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment