Sunday, 10 November 2019

Ni Dan Izala Ne Amma Ina Taya Mabiya Darika Murnar Maulidi

Duk da kasancewa ta Ahlussunnah, hakan ba zai hana ni fitowa na yi wa 'yan uwana da abokaina mabiyan darikar Tijjaniyya da Kadiriyya wadanda za su gudanar da bukin Maulidi a gobe idan Allah ya kai mu fatan alkairi ba. Allah ya sa su yi shi cikin lafiya.


Happy Maulud.....

Daga Ida AdsKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment