Sunday, 3 November 2019

Nomissgee na murnar zagayowar ranar Haihuwarshi

Tauraron mawakin Gambara kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomissgee na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment