Monday, 11 November 2019

Sa'adiya Haruna ta kare kanta daga bidiyon da aka ganta da wani Suna sumbatar Juna

Shahararriyar me magana a shafukan sada zumuntan, Sa'adiya Haruna da a kwanakin baya ta shiga sa'insa da Tauraron fina-finan Hausa, Isa A. Isa har ta kai ga an kulleta ta fito ta kare kanta daga wani bidiyi da ae yadawa da ta nunata ita da Wasu suna sumbatar juna.Bayan watsuwar bidiyon sosai, Sa'adiya Haruna ta fito ta bayyana cewa, a kamata mutane su damu da abinda ya damesu kua hoton bidiyon da aka ga yana yawo ita da tsohon mijintane wada ya rasu.

Ta kara da mai fatan Allah ya jikanshi.

Inda tace ahkoda yaushe zata maimaita sake sumbatarshi da ace yana da rai.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment