Thursday, 28 November 2019

Shi Ma An Yi Garkuwa Da Shi Bayan Ya Kai Kudin Fansar Yaran Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

Malam Mansur Mandason kenan, wanda shi ma aka yi garkuwa da shi bayan ya je kai kudin wasu yara biyu da aka yi garkuwa da su a garin Malumfashi dake jihar Katsina.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment