Saturday, 2 November 2019

Shugaba Buhari ya kama hanyar zuwa kasar Ingila bayan kammala ziyara a Saudiyya

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya bar kasar Saudiyya inda ya kama hanyar zuwa kasar Ingila dan yin hutun makwanni 2.Shugaban ya bar kasar Saudiyyane bayan halartar taron tattalin Arziki na kasar wanda aka samu kulla yarjejeniyar kasuwanci tsakanin kasashen biyu sannan kuma yayi aikin Umrah.

Muna fatan Allah ya saukeshi lafiya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment