Wednesday, 27 November 2019

Shugaba Buhari ya karawa sojan sama, Hassan Abubakar girma zuwa AVM

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake karawa sojan sama Hassan Abubakar girma zuwa Air Vice Marshal.
Shugaba Buhari da matar Hassan, Rakia ne suka saka mai sabon mukamin.

Shugaban sojin sama,Air Marshal Sadiq Abubakar ya shaida wannan karin girma.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment