Saturday, 9 November 2019

Shugaba Buhari ya taya Mamman Daura murnar cika shekaru 80

DAN UWA RABIN JIKI

Shugaba Buhari Ya Taya Dan Uwansa Na Jini Kuma Amininsa, Mamman Daura Murnar Cika Shekaru 80 A Duniya.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment