Saturday, 30 November 2019

Shugaban Kasa Mai Karbar Albashin Naira Dubu Dari A Wata

Abiy Ahmed, Prime Minister Ƙasar Ethiopia shine shugaban ƙasa mai karɓar mafi ƙarancin albashi a Afrika.


Shugaban na Ethiopia yana karbar Dalar Amurka $300 ne kacal, wato kimanin naira dubu dari da takwas da dari bakwai da hamsin (₦108,750) a kowane wata.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment