Saturday, 30 November 2019

Ta Rasu Sakamakon Hadarin Mota A Hanyar Zuwa Sayo Kayayyakin Aurenta

Rahotanni sun nuna cewa marigariyar mai suna Aisha (Talatu) ta gamu da ajalin nata ne sakamakon hadarin motan da ya rutsa da su a hanyar Misau zuwa Bauchi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment