Wednesday, 20 November 2019

Tsaleliyar Budurwarnan data lashe gasar Sarauniyar Kyau ta Najeriya ta tafi Landan wakiltar Najeriya gasar Sarauniyar kyau ta Duniya

Matashiyarnan 'yar jihar Rivers, Nyekachi Douglas me shekaru 21 da ta lashe gasar Sarauniyar kyau ta Najeriya ta bana, ta tafi kasar Ingila inda zata wakilci Najeriya a gasar Sarauniyar kyau ta Duniya da za'a yi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment