Monday, 25 November 2019

Tsohon Gwamnan Jigawa Saminu Turaki Ya Angonce? Kalli kayatattun Hotuna

An yi ta watsa hotunan yau a kafafen sadarwar zamani musamman ga al'ummar Jigawa, amma har yanzu majiyar mu ba ta tabbatar da gaskiyar labarin ba.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment