Monday, 4 November 2019

Wadannan hotunan na Hadiza Gabon data dauka a kasar Ingila sun dauki hankula sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka a kasar Ingila, in mutun bai lura da kyau ba sai ya dauka cewa itama baturiyarce.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment