Monday, 4 November 2019

Wadannan Hotunan yara 'yan Makaranta ya dauki hankula sosai

Wannan hotunan wasu daliban makarantar Firamare ne dake yawo a shafukan sada zumunta inda ake ta korafin cewa basu da kujerun zama sannan abincin da ake basu gashi ga yanda yake.Hotunan sun dauki hankula sosai inda akaita mayar da martani akansu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment