Friday, 8 November 2019

Wanene wannan Rahama Sadau ta Sumbata?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata inda take a North Cyprus, kwanaki kadan bayan da ta bar Kasar Ingila inda suka ziyarta aka basu kyautukan karramawa ita da Fati Washa da Hadiza Gabon.Rahama ta je birnin Kyrenia/Girne yawon shakatawa inda aka ganta a wadannan hotunan tana sumbatar wani mutum-mutumi na wani Masunci dake birnin.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment