Thursday, 21 November 2019

Wannan hoto ne mai taba zuciya da ban tausayi.

Hoto Mai Taba Zuciya

Wasu dalibai ne abokan juna suka nemi izni a makarantarsu aka kawo su asibiti don su duba lafiyar abokin karatunsu wanda ya karye a kafa, sakamakon wani mai babur da ya bugeshi a hanyar tafiya makaranta


Allah Sarki abota kenan!
Allah Ka hada mu da abokai mutanen girki masu gaskiya da rikon amana. Amin.

Daga Datti AssalafiyKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment