Tuesday, 19 November 2019

Wasu Mata Biyu musulmai sun yi ridda zuwa addinin Kiristanci

Wadannan hotunan wasu mata Musulmai ne da Rahotanni suka bayyana cewa sun canja Addini zuwa Addinin Kiristanci a Bwari dake babban birnin tarayya Abuja.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment