Sunday, 3 November 2019

Yadda Aka Boye Yaran Arewa Da Aka Sato A Cikin Akwatin Gawa

Jiya Asabar an kama wata mota a kudancin Nijeriya dauke da akwatin gawa an boye yara kanana a cikin akwatin gawar, an sato yaran ne daga Arewacin Nijeriya.Allah Ya sauwake.

Daga Datti AssalafiyKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment