Wednesday, 6 November 2019

Yadda Babbar Titin Gwamnatin Tarayya Daga Yawuri Zuwa Koko A Jihar kebbi Take A Halin Yanzu

Yanzu haka matafiya a ababen hawa da masu takawa a kafa suna shakar kura a kan wannan hanya.


Duk da dai na kokari na ganin an cigaba da wannan aiki, muna addu'a Allah ya kawo muna dauki cikin gaggawa. Amin.


Daga Real Sani Twoeffect Yawuri
(Media And Publicity Yawuri)Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment