Tuesday, 5 November 2019

Zafafan hotunan Rahama Sadau, Hadiza Gabon da Fati Washa a kasar Ingila sun dauki hankula

Taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau, Hadiza Gabon, Da Fati Washa kenan a wadannan hotunan da suka dauka a kasar Igila,sun haskaka, tubarkallah, hotunam sun dauki hankula.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment