Sunday, 1 December 2019

ABIN MAMAKI: Mahaukaciya Ta Taya Shi Murnar Kammala Karatu

Wata mahaukaciya na daga cikin wadanda suka taya wani matashi mai suna Bashir Omobolaji Abdurraheem murnar kammala karatu da ya yi a makarantar Nasarawa Poly dake garin Lafiya babban birnin jihar Nasarawa a ranar Alhamis din da ta gabata.


A yayin jin ta bakin dalibin ta waya da RARIYA ta yi, dalibin ya nuna farin cikin sa da har mahaukaciya za ta kasance daga cikin masu taya shi murnar kammala karatu.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment