Sunday, 1 December 2019

Abinda ya faru tsakanin Lewandowski da Bayer leverkusen ya dauki hankula

Kungiyar kwallon kafa ta Bayer Munich ta sha kashi a hannun Bayer Leverkusen da ci 2-1 a wasan da suka buga jiya na gasar cin kofin Bundesliga na kasar Jamus.
'Yan wasan Munich sun samu damarmakin cin kwallaye da yawa amma suka barar.

Bayan buga wasan Champions League da Munich ta wa Red star ci 6-0 wanda Lewandowski ya ci kwallaye 4 a ciki ya saka a shafinshi cewa ciwon cin kwallo ya kamashi.

Saidai Leverkusen data cisu a jiya ta bashi amsar cewa ya zo su warkar dashi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment