Tuesday, 3 December 2019

A'ishatulhumaira Ta samu mabiya miliyan 1 a shafinta na Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'ishatul Humaira ta yi murnar samun mabiya Miliyan 1 a shafinta na Instagram inda ta godewa Masoyannata. Muna tayata murna.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment