Tuesday, 3 December 2019

An gano farfesoshi 100 na bogi a jami'o'in Najeriya

Hukumar kula da jami'o'in Najeriya, NUC ta bayyana cewa ta gano farfesoshi kimanin 100 na bogi kamar yanda sakataren hukumar, Abubakar Adamu Rasheed ya bayyana hakane a wajan taron shuwagabannin jami'o'i.
Ya bayyana cewa sun wallafa sunayen farfesoshin a shafinsu na yanar gizo inda kuma suka aikawa jami'o'i dan tantancewa.

Yayi kira ga shuwagabannin jami'ar da su yi kokarin ganin sun san yawan malamai da dalibai dake karatu a jami'o'insu sannan su ajiye jadawalin su ajiya me kyau.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment