Sunday, 1 December 2019

An Sako DPOn Da Aka Yi Garkuwa Fa Shi A Jihar Adamawa

Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da sakin jami'inta DSP Ahijo Mohammed, wanda shine DPOn 'yan sanda na garin Mubi, wanda masu garkuwa mutane suka sace a 'yan kwanakin nan.


Kakakin rundunar 'yan sandan jihar, DSP Suleiman Nguroje shi ya sanar da hakan ga kamfanin dillacin labarai, NAN a jiya Asabar a garin Yola.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment